Muna yi maka Barka da Zuwa

Kasuwarsadiq

A kasuwarsadiq muna tallatar hajar sababbi da tsofaffin kayan (New & Fairly used) da suka hada da Electronics, Motoci, Babura, Gidaje da Hilaye, Production Machines, Kayan daki, Kayan Office da duk wani abin bukata matukar yana cikin yanayi mai kyau da lafiya.

Verified Cart Logo

KASUWAR SADIQ

Home for used items

modern number phone

+2347031000031

FLAT HOUSE

3 Bedrooms 2 Parlour, boys quarter, Security room, 3 car park space

Location: Badarawa Kaduwa

Asking Price: 50M

ELECTRONOC SCOOTER

When fully charged can travel up to 50-60 kilometers

spare parts also available Location: KANO (can be transported everywhere but the buyer will pay for the transport)

price: 430,000

mansion

6 Bedrooms, 3 sitting rooms, Boys quarters, Security room, Ample parking space

Location: Malali layout GRA Kaduna.

Price: 130 million negotiable.


GLK 350 2013 MODEL

CONFIRMED DUTY

Location: Kaduna/Gusau (Can be transported to any location ) Price: 12.5M

ULTRA CLEAN DIRECT BELGIUM TOYOTA YARIS

Condition: Ultra clean

Location: Kaduna (Can be transported to any location ) Price: 4.2M

Used honda civic

Item: Honda Civic (used)

Condition: Manual, Factory AC working good

Location: Gusau Zamfara State

Price: N750K

Muna samun masu saya kasa da kwana biyu

Honda accord Continue Discussion

Condition: Extra clean (Used for few Months)

Location: Kaduna (Can be transported to any location ) Fixed price: 3.5M final


UNCOMPLETED BUILDING

1 Master room with parlor, 2 Bedrooms, Guest room, Kitchen and public toilet, Well (Rijiya)

Location: Unguwar Barade byepass layin makarantar Alfurqan kusa da makarantar almajirai ta Malam Umar, Gusau Zamfara State.

Price: 5M

KIA SEDONA 2012 MODEL

Direct Belgium (Super Clean)

Location: Gusau (Can be transported anywhere).

Fixed Price: 5.5M

HOUSE WITH TWO APARTMENTS

TWO Apartments each consist: 1 Parlour, 2 Bedrooms (1 with Toilet), 1 Kitchen (With Kitchen Cabinets); and Dining Area. 2 Rooms BQ/Guests Rooms with Toilets, 1 Female Guest Room with Toilet, 1 Public Toilet, 2 Stores, 1 Master Parlour with Toilet and Dining Area 3 Cars Parking Space, Water Borehole. AUXILIARIES: 7 Channels Intercom Wiring, CCTV, 6 ACs, 3 Water Heaters

Location: Janyau, Gusau Zamfara State


Fixed Price: 23M


SITE 50/50

Behind NTA Gusau

Samaru Gusau Zamfara State

Fixed Price: N1,050,000 (One Million Fifty Thousand)

Flat House (New)

3 bedrooms, 2 Parlours, 1 Room Boys Quarters and security room

Location: Gwava road Unguwar Dosa Kaduna

Price: 50M

Toyota 2008 Yaris model

(slightly used)

Location: Kaduna

Price: 4M

power bikes (BELGIUM)

Location: Gusau, Zamfara State

Price: 1.5M - 2.2M

Site

Dimensions: 3.80 Hectares

Location Gusau, along Damba - FCET

Gusau Zamfara State

Fixed price: 150M

Toyota Camry 2011 Model

Condition: Direct Belgium, Ultra clean, first body, super neat & clean.

Location: Kaduna (can be transported to any location)

Fixed price: 5.5M


2 Hectares (32Ha) Farm

Location: Jankanwa opp. David Mark Farm, Few kilometres away from Abuja, Nassarawa State.


The farm is well fenced It has Three (3) boreholes, Four (04) blocks for rearing of poultry; Isolated block for production of animal feeds; One (01) block for pure water

production; A Three (03) bedroom safe contain; A BQ for staff.


Fixed price: 300M

Luxurious 4-bedroom House

Spacious and beautifully designed, this property features a single bedroom on the ground floor, a waiting room, a parlor, kitchen, store, and 4 bedrooms with a parlor upstairs. There is also a standard BQ, and a Micano generator is included.

Location: Unguwar Rimi, Kaduna.

Fixed price: 350M

PEOGOUT 206 (USED)

VERY CLEAN MANUAL TRANSMISSION 2004 MODEL DUTY V

Location: Kaduna (can be transported to any location)

Fixed price: 1.1M


Sold out sign vector illustration.
Sold out sign vector illustration.

HONDA JAZZ

(Used) Automatic Transmission Ultra Clean

Location: Gusau Zamfara State

Fixed Price: 2.3M

Price N40,000 per bag, buying from 50 bags to above.

Location: Gusau, Sokoto, Kaduna and Abuja

RICE DEALER

Metro Digital

Watch Premier league, Spanish Laliga and Champions League @ N2,500 Subscription Monthly.

Watch more than 56 channels including News, Entertainment, Sport and Documentary


Receiver and Installation cost N25,500 with one month free Subscription.

ABABEN DA MAI SAYAN KAYA YA KAMATA YA KULA DA SU A YAYIN CINIKI


Verified Cart Logo

1. Ka tabbatar ka ga abin da zaka saya a Zahiri kuma ka tantance shi sosai da sosai, kamin ka biya kuɗi.


2. Mai saya ya tabbatar ya karɓi takardun sheda (receipt or agreement letter) bayan ya biya kuɗi, kuma a samar da shedu.


3. A rubuta takardar yarjejeiniya tsakanin mai saya da mai sayarwa idan an ƙulla ciniki.


4. Idan har wata illa ta bayyana wadda mai sayarwa ya ɓoye ko ba a rubuta a yarjejeiya ba, to mai saya yana da hakkin a dawo masa da kuɗinsa.


5. Matukar mai saya ya biya kuɗi, babu hurumin dawo masa da kuɗi idan har ba wata illa ta bayyana ba wadda aka ɗoye masa a lokacin ciniki.


6. Idan ana zargin wata rashin gaskiya ko anga alamar haka, a ƙauracewa wannan ciniki kuma a sanar da hukuma da ke kusa.


7. Aikin kasuwar-sadiq shi ne haɗa mai kaya da mai saya kai tsaye ta yadda za a samu sauƙin farashi ba tare da ƙara ko sisin kobo a cinikin ba. Don haka kasuwar-sadiq bata da wata alaƙa ta daban tsakanin mai saya da mai sayarwa, hakkin duka mutanen biyu ne su tantance juna su kuma gudanar da ciniki bisa shari’a da doka.


8. Kasuwar-sadiq ba tada hakki na duk cinikin da aka gudanar ba bisa ƙa’ida ba, ko wanda ya saɓawa shari’a ko dokar ƙasa.


9. A tabbatar da an fahimci waɗannan dokoki kamin gudanar da kowane irin ciniki.






DOKOKI DA KA’IDOJIN TURO DA TALLA

1. Dole ya kasance abin da za a sayar ya zama mallakar wanda zai sayar ne ko kuma mamallakin abin ne ya wakilta shi ya sayar. A kuma tanadi takardun mallaka na abin da za a sayar.


2. A ɗauki hoton abin da za a sayar ta amfani da waya ko camera da zata bayar da hoto mai kyau. A ɗauki kowane sashe na abin da za a sayar, aƙalla a samar da hotuna 5 ko video. Yana da muhimmanci a tsaftace abin da za sayar ta yadda zai fito a yanayi mai kyau.


3. Muna ɗora kayan da aka bamu talla a social media da website na kamfaninmu, idan mai sayarwa baya bukatar hakan ya sanar da wuri kamin ya turo.


3. A bayar da farashin da za a sayar. Farashi ɗaya kuma na ƙarshe (last price) domin sauƙaƙa mu’amala da mai saya. Haka kuma bayar da tsayyayen farashi mai sauƙi yana jawo hankalin masu saya la’akari da sauƙin farashin da suka gani.


4. A faɗi sunan unguwa, gari da jahar da abin da za a sayar yake. Wannan zai ba mai saya damar fahimtar inda abin ya ke, ma’ana ko zai iya kaiwa gareshi, ya saya ko a’a.


5. Idan abin da za a sayar yana da wata illa, ko rauni ko kasawa ko wata rashin lafiya, a bayar da bayanin cikakke. Idan aka ɓoye hakan ko bayan an sayar, mai saya yana da cikakken ‘yanci na ya nemi a dawo masa da kuɗinsa.


6. Idan kasuwarsadiq ta samu nasarar samar da mai saya, kuma har ciniki ya ƙullu, muna karɓar kaso 8% na abin da aka sayar. Idan mota ce muna karɓar 5%. Ko wata yarjejeniya da aka kulla tsakaninka damu akan hakan.


7. Aikin kasuwar-sadiq shi ne haɗa mai saya da mai sayarwa. Don haka akwai bukatar dukkanin mutanen biyu (mai saya da mai sayarwa) su yi takatsantsan wurin mu’amala, a tabbatar anga abin da za a saya a fili, kuma a tantance shi baya da wata illa, a kuma guji bayar da bashi ko lamuni. Kasuwar-sadiq bata da alaka ta daban da mai saya ko mai sayarwa, don haka kar a gina ciniki akan bashi ko zato. Idan an fahimci alamun yaudara daga mai saya ko mai sayarwa, a gujewa wannan ciniki idan da hali a sanar da hukuma mafi kusa.


8. Kasuwar-sadiq ba tada hakki na duk cinikin da aka gudanar ba bisa ƙa’ida ba, ko wanda ya saɓawa shari’a ko dokar ƙasa. 9. A kula lambar waya ɗaya ce muke amfani da ita a WhatsApp 07031000031 don kaucewa yaudara


Daga Abubakar Sadiq

Shugaban Kasuwar-Sadiq




A.Sadiq

whatsapp business icon

Call or chat us on WhatsApp:

07031000031

kasuwarsadiq@gmail.com